Mark Elliot Zuckerberg (/ zʌkərbɜːrɡ /; An haifeshi ranar sha huɗu 14 ga watan Mayu, shekara ta dubu ɗaya da ɗari takwas da huɗu (1984). Hamshaƙin ɗan kasuwar Amurka ne, ɗan kasuwar yanar gizo, kuma ɗan agaji. An san shi yana ɗaya daga cikin waɗanda sukayi haɗin gwiwar kafa kafar sadarwa ta Facebook da kuma Meta Platforms (tsohon Facebook, Inc.), wanda shi ne shugaba na kamfanin, babban jami'in gudanarwa, da kuma kula da masu hannun jari.[1][2].

Mark Zuckerberg
babban mai gudanarwa

4 ga Faburairu, 2004 -
Rayuwa
Haihuwa White Plains (en) Fassara, 14 Mayu 1984 (40 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Mazauni Palo Alto (mul) Fassara
Ƙabila Yahudawa
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Edward Zuckerberg
Mahaifiya Karen Kempner
Abokiyar zama Priscilla Chan (en) Fassara  (19 Mayu 2012 -
Yara
Ahali Donna Zuckerberg (en) Fassara, Arielle Zuckerberg (en) Fassara da Randi Zuckerberg (en) Fassara
Karatu
Makaranta New York Medical College (en) Fassara
Johns Hopkins Center for Talented Youth (en) Fassara
Mercy University (en) Fassara
Ardsley High School (en) Fassara
Phillips Exeter Academy (en) Fassara
Jami'ar Harvard
(Satumba 2002 - : Ilimin halin dan Adam, computer science (en) Fassara
Harsuna Mandarin Chinese
Turanci
Sana'a
Sana'a Furogirama, entrepreneur (en) Fassara, computer scientist (en) Fassara, patron of the arts (en) Fassara, babban mai gudanarwa da philanthropist (en) Fassara
Tsayi 170 cm
Employers Meta Platforms (mul) Fassara  (4 ga Faburairu, 2004 -
Kyaututtuka
Mamba Tsinghua University (en) Fassara
Imani
Addini Yahudanci
mulhidanci
IMDb nm3212916
Mark Zuckerberg
Mark Zuckerberg
Mark Zuckerberg
Mark Zuckerberg
Mark Zuckerberg Yana jawabi
Mark Zuckerberg
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Napach, Bernice (July 26, 2013). "Facebook Surges and Mark Zuckerberg Pockets $3.8 Billion". Yahoo! Finance. Archived from the original on January 18, 2017. Retrieved January 17, 2017.
  2. Hiltzik, Michael (May 20, 2012). "Facebook shareholders are wedded to the whims of Mark Zuckerberg". Los Angeles Times. Archived from the original on December 2, 2017.