Marie-Christine Koundja An haife ta a ranar 30 ga watan Maris na shekarar 1957 marubuciya ce kuma 'yar asalin kasar Chadi, wacce ta yi aiki a sassa daban-daban, ma'aikatu da ofisoshin jakadancin kasarta. Ita ce mace marubuciya 'yar Chadi ta farko da ta fara buga littafi, ta rubuta littattafai biyu: 1. Al-Istifakh, ou, L'idylle de mes amis (2001) da 2.Kam-Ndjaha, la dévoreuse hekararar(2009).

Marie-Christine Koundja
Rayuwa
Haihuwa Iriba (en) Fassara, 30 ga Maris, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Cadi
Karatu
Makaranta Jami'ar N'Djamena
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya, Marubuci da marubuci

Karatu da Aiki

gyara sashe

An haifi Koundja a garin Iriba da ke gabashin Chadi a shekarar 1957. Bayan makarantar sakandare, ta yi karatun lauya na tsawon shekara guda a Jami'ar N'Djamena, ta kuma katse karatun ta don shiga makarantar sakateriya a Yaoundé, kasar Kamaru . Ta yi aiki da wasu hukumomin kasar Chadi a Kamaru, ciki har da ma’aikatan gwamnati, daga baya kuma aka nada ta ministar harkokin waje a ofishin jakadancin Chadi.

Rubuce-rubuce

gyara sashe
  • Al-Istifakh ou l'idylle de mes amis ("Al-Istifakh, or the Romance of my Friends"), Yaoundé: Editions Clé, 2001 (146pp.). 08033994793.ABA. Preface by Pascal Charlemagne Messanga Nyamding.
  • Kam-Ndjaha, la dévoreuse, Paris: Éditions Menaibuc, 2009. 08033994793.ABAISBN 9782353490820

Manazarta 

gyara sashe

Shafukan waje

gyara sashe

Aline Taroum, "Christine Koundja: première femme tchadienne écrivain, auteure du roman 'Al Istifakh ou I'Idylle de mes amis'", Amina 417 (January 2005), p. 48