Marianne Williamson
Marianne Williamson | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Houston, 8 ga Yuli, 1952 (72 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Pomona College (en) Bellaire High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, ɗan siyasa, peace activist (en) da philanthropist (en) |
Mahalarcin
| |
Muhimman ayyuka | A Return to Love (en) |
Wanda ya ja hankalinsa | Louise Hay (en) |
Kayan kida | murya |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
marianne.com | |
Rayuwa ta farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Williamson a Houston, Texas, a cikin shekara ta 1952. Ita ce ƙarama cikin 'ya'ya uku na Samuel "Sam" Williamson, kuma ta ka sance tsohowar soja a yakin duniya na biyu kuma babban lauyan ce ta shige da fice, da Sophie Ann Kaplan, ta gida da kuma mai ba da gudummawa ga al'umma.
Williamson ta girma ne a cikin dangin matsakaicin matsayi wanda ke yin addinin Yahudanci na Conservative . [1] Iyalinta sun halarci Ikilisiyar Beth Yeshurun . [2] Ta samu ilimin na addinai na duniya da kuma Adalci na zamantakewa a gida kuma ta zama mai sha'awar fafutukar jama'a lokacin da ta ga malaminta yana magana game da Yaƙin Vietnam.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Interview with Marianne Williamson". Interviews with Max Raskin (in Turanci). Archived from the original on October 12, 2022. Retrieved October 12, 2022.
- ↑ 2.0 2.1 Debra Nussbaum Cohen (November 28, 2018). "New Age guru Marianne Williamson talks about her Jewishness and 2020 presidential run". Jewish Telegraphic Agency. Archived from the original on June 30, 2019. Retrieved June 28, 2019.