Marcelline Aboh (1940 - 20 Agusta 2017), wanda aka fi sani da ita Détin Bonsoir, mai shirya finafinai ce na ƙasar Benin kuma 'yar wasan kwaikwayo daga Porto-Novo.[1] Ta rasu ne sakamakon bugun zuciya bayan ta yi fama da matsalar rashin lafiya sakamakon shekarunta.[2]

Marcelline Aboh
Rayuwa
Cikakken suna Marcelline Akinocho
Haihuwa Porto-Novo, 1940
ƙasa Benin
Mutuwa Porto-Novo, 20 ga Augusta, 2017
Karatu
Harsuna Yarbanci
Bindiga
Sana'a
Sana'a Jarumi da art director (en) Fassara
IMDb nm4177490

Ita ce babbar mai wasan barkwanci ta ƙungiyar masu barkwanci ta mata da jama'a Les échos de la capitale.[3][4] Ta fara shigar su a shekara ta 1980 bayan ta fara aikin wasan kwaikwayo a shekarar 1958.[5]

Ta haifi 'ya'ya takwas.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Marcelline Aboh est passée derrière les rideaux – 24 Heures au Bénin". 24 Heures au Bénin (in Faransanci). 21 August 2017.
  2. Meisegon, Carin (21 August 2017). "Deuil au Bénin: Marcelline Aboh quitte la scène". Les Pharaons (in Faransanci). Archived from the original on 19 October 2019. Retrieved 28 November 2019.
  3. Boton, Sam (22 August 2017). "Bénin: La comédienne béninoise Marcelline Aboh s'est éteinte". La Nouvelle Tribune (in Faransanci). Retrieved 28 November 2019.
  4. Herbert, Ian; Leclercq, Nicole (2003). World of Theatre 2003 Edition: An Account of the World's Theatre Seasons 1999–2000, 2000–2001 and 2001–2002 (in Turanci). Routledge. p. 41. ISBN 978-1-134-40212-0. Retrieved 28 November 2019.
  5. 5.0 5.1 da Silva, Cédric (24 September 2017). "Bénin/culture: Marcelline Aboh conduite dans sa dernière demeure". Journal Adjinakou Benin (in Faransanci). Retrieved 28 November 2019.[permanent dead link]