Manuel Valls ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1962 a birnin Barcelona, Katalunya, Ispaniya.
Manuel Valls |
---|
|
15 ga Yuni, 2019 - 31 ga Augusta, 2021 Election: 2019 Barcelona City Council election (en) 21 ga Yuni, 2017 - 3 Oktoba 2018 - Francis Chouat (en) → District: Essonne's 1st constituency (en) 6 ga Janairu, 2017 - 20 ga Yuni, 2017 ← Carlos Da Silva (en) District: Essonne's 1st constituency (en) 31 ga Maris, 2014 - 6 Disamba 2016 ← Jean-Marc Ayrault - Bernard Cazeneuve → 20 ga Yuni, 2012 - 21 ga Yuli, 2012 - Carlos Da Silva (en) → District: Essonne's 1st constituency (en) 16 Mayu 2012 - 31 ga Maris, 2014 ← Claude Guéant (mul) - Bernard Cazeneuve → 20 ga Yuni, 2007 - 16 ga Yuni, 2012 District: Essonne's 1st constituency (en) 19 ga Yuni, 2002 - 19 ga Yuni, 2007 ← Jacques Guyard (mul) District: Essonne's 1st constituency (en) 18 ga Maris, 2001 - 24 Mayu 2012 - Francis Chouat (en) → 21 ga Maris, 1986 - 20 ga Yuni, 2002 |
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Manuel Carlos Valls Galfetti |
---|
Haihuwa |
Horta (en) , 13 ga Augusta, 1962 (62 shekaru) |
---|
ƙasa |
Ispaniya Faransa |
---|
Mazauni |
Faris |
---|
Harshen uwa |
Yaren Sifen |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Xavier Valls |
---|
Mahaifiya |
Luisangela Galfetti |
---|
Abokiyar zama |
Nathalie Soulié (en) (1987 - 2007) Anne Gravoin (en) (1 ga Yuli, 2010 - ga Afirilu, 2018) Susana Gallardo (en) (2019 - |
---|
Ahali |
Giovanna Valls (en) |
---|
Ƴan uwa |
|
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) Lycée Charlemagne (en) |
---|
Harsuna |
Faransanci Catalan (en) Yaren Sifen Italiyanci Turanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
ɗan siyasa da professions libérales et assimilés (en) |
---|
|
Tsayi |
1.76 m |
---|
Wurin aiki |
Faris |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Imani |
---|
Addini |
Cocin katolika |
---|
Jam'iyar siyasa |
Socialist Party (en) Valents (en) |
---|
IMDb |
nm1808304 |
---|
Dan majalisar Faransa ne daga Yuni 2002 zuwa Yuli 2012, kuma da daga Janairu 2017.
Manuel Valls firaministan kasar Faransa ne daga Maris 2014 zuwa Disamba 2016 (bayan Jean-Marc Ayrault - kafin Bernard Cazeneuve).