Bernard Cazeneuve [lafazi : /berenar kazenev/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1954 a Senlis , Faransa. Bernard Cazeneuve firaministan kasar Faransa ne daga Disamba 2016 zuwa Mayu 2017 (bayan Manuel Valls - kafin Édouard Philippe ).
Bernard Cazeneuve
16 ga Yuni, 2017 - 20 ga Yuni, 2017 - Sonia Krimi (en) → District: Manche's 4th constituency (en) 6 Disamba 2016 - 10 Mayu 2017 ← Manuel Valls - Édouard Philippe → 2 ga Afirilu, 2014 - 6 Disamba 2016 ← Manuel Valls - Bruno Le Roux (en) → 20 ga Yuni, 2012 - 21 ga Yuli, 2012 - Geneviève Gosselin-Fleury (en) → District: Manche's 4th constituency (en) 20 ga Yuni, 2007 - 16 ga Yuni, 2012 ← Jean Lemière (mul) District: Manche's 5th constituency (en) 12 ga Yuni, 1997 - 18 ga Yuni, 2002 ← Yves Bonnet (mul) - Jean Lemière (mul) → District: Manche's 5th constituency (en) 25 ga Yuni, 1995 - 14 ga Maris, 2000 Rayuwa Haihuwa
Senlis (en) , 2 ga Yuni, 1963 (61 shekaru) ƙasa
Faransa Harshen uwa
Faransanci Ƴan uwa Mahaifi
Gérard Cazeneuve Abokiyar zama
Véronique Cazeneuve (en) Yara
Karatu Makaranta
Institut d'études politiques de Bordeaux (en) Harsuna
Faransanci Sana'a Sana'a
Lauya da ɗan siyasa Kyaututtuka
Imani Addini
agnosticism (en) Jam'iyar siyasa
Socialist Party (en) Young Radicals of the Left (en)
Bernard Cazeneuve a shekara ta 2013.
FM Urmas Paet ya gana da ministan harkokin Turai na Faransa Bernard Cazeneuve. 15/09/2012
Bernard Cazeneuve