Manu Garba

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Manu Garba (an haife shi ranar 31 ga watan Disamba, 1965) manajan ƙwallon ƙafa na ƙungiyar tarayyar Najeriya. Shine babban mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa da shekaru 17 ta Najeriya. A watan Nuwamba 2013, ya lashe FIFA U-17 World Cup. A watan Maris na shekarata 2015, ya lashe Gasar Afirka ta U-20 ta shekarar 2015.

Manu Garba
Rayuwa
Haihuwa 31 Disamba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa attacking midfielder (en) Fassara
littafi game da manu garba
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe