Mamma Mia fim ne na Ghana wanda Bob Smith Jnr ya ba da Umarni, fim din na shekarar 1995 ne. An shirya fim din a Verona da kuma Accra, yana ɗaya daga cikin fina-finan da aka fara mayar da hankali kan rayuwar 'yan Ghana mazauna Turai.[1]

Mamma Mia (fim, 1995)
Asali
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Ghana
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara

Fim ɗin shine na farko a cikin fina-finai uku a cikin jerin shirye-shiryen masu irin sunan, sauran su ne; Double Trouble (Mamma Mia Part 2) (1998) da Black is Black (Mamma Mia 3) (2000).[2]

Yan wasan kwaikwayo gyara sashe

  • Bob Smith Jnr

Nassoshi gyara sashe

  1. Garritano, Carmela (2013-02-15). African Video Movies and Global Desires: A Ghanaian History (in Turanci). Ohio University Press. ISBN 9780896804845.
  2. Quayson, Ato; Daswani, Girish (2013-07-03). A Companion to Diaspora and Transnationalism (in Turanci). John Wiley & Sons. ISBN 9781118320648.