Mahmoud Ismail (1914–1983; Larabci: محمود إسماعيل‎). Ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na Masar, marubucin wasan kwaikwayo, kuma daraktan fina-finai. Ismail ya yi aiki a kan ayyukan fina-finai sama da 40, ciki har da yin aiki a wasu fina-finai ashirin da biyar da kuma shirye-shiryen talabijin guda shida.[1]

Mahmoud Ismail
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Maris, 1914
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa 27 ga Janairu, 1983
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a jarumi, darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm1076884
Mahmoud Ismail

Tarihin rayuwa

gyara sashe

Ismail ya fara aikinsa na fasaha a matsayin ɗan wasan kwaikwayo a cikin ƙungiyar wasan kwaikwayo ta ƙasar Masar. Ya kasance Sufi, kuma ya zauna a unguwar Al-Hussein ta Alkahira.

 
Mahmoud Ismail

A matsayinsa na ɗan wasan kwaikwayo a fim yana aiki akai-akai tare da daraktocin fim Ahmed Badrakhan, Niazi Mostafa, Hassan Hilmy [ar] , da Hasan El-Saifi . Sau tari yakan buga ko taka rawa a shirin fim waɗanda ke da laifi a baya ko yan daba (kamar ɓarayi, 'yan fashi, da masu sayar da miyagun ƙwayoyi).[2][3] Ismail ya bar yin fim na 'yan shekaru, sannan ya sake dawowa a shirye-shirye a lokaci-lokaci a fina-finai da kananan shirye-shirye masu karamin zango na talabijin a ƙarshen 1970s da farkon 1980s. Ismail kuma marubuci ne mai rubuce-rubucen fim.

Fina-finai

gyara sashe

A matsayin ɗan wasan kwaikwayo

gyara sashe

A matsayin darakta

gyara sashe

A matsayin marubucin shirin fim

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "في ذكرى وفاة محمود إسماعيل.. سلطان عاشق سمارة الذي هدده الجمهور بالقتل". الأسبوع (ElAosboa.com) (in Larabci). Retrieved 2023-04-24.
  2. أمين, هبة (2021-03-18). "في ذكرى ميلاده.. محمود إسماعيل تاجر مخدرات بالسينما ومتصوف في الواقع". الوطن (el Watan News) (in Larabci). Retrieved 2023-04-23.
  3. 3.0 3.1 قاسم, محمود (2017-01-01). الوجه والقناع.. أشرار السينما المصرية [The Face and the Mask.. The Villains of Egyptian Cinema] (in Larabci). وكالة الصحافة العربية. p. 1935.
  4. "فيلم - على مسرح الحياة - 1942 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض", ElCinema.com (in Larabci), retrieved 2023-04-23
  5. فيلم - عايدة - 1942 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Larabci), retrieved 2023-04-24
  6. "Aida". ElCinema.com. Archived from the original on 2016-10-01.
  7. "فيلم - من فات قديمه - 1943 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض", ElCinema.com (in Larabci), retrieved 2023-04-24
  8. فيلم - من الجاني - 1944 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Larabci), retrieved 2023-04-24
  9. 9.0 9.1 9.2 9.3 9.4 Armes, Roy (2008-07-11). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. pp. 27, 158–159. ISBN 978-0-253-35116-6.
  10. 10.0 10.1 فيلم - فتنة - 1948 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Larabci), retrieved 2023-04-23
  11. 11.0 11.1 فيلم - أوعى المحفظة - 1949 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Larabci), retrieved 2023-04-24
  12. "Samarah". Kinorium (in Turanci). Retrieved 2023-04-21.
  13. 13.0 13.1 13.2 فيلم - بياعة الورد - 1959 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض (in Larabci), retrieved 2023-04-24
  14. 14.0 14.1 "Movie - Bnt alhatuh (1964)", ElCinema.com (in Turanci), retrieved 2023-04-23
  15. "فيلم - شاطئ الحظ - 1983 طاقم العمل، فيديو، الإعلان، صور، النقد الفني، مواعيد العرض", ElCinema.com (in Larabci), retrieved 2023-04-24

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe