Atef Salem
Atef Salem (23 ga Yulin 1927 - 30 ga Yulin 2002) ya kasance darektan fina-finai na Masar.[1] Ya jagoranci fina-finai 32 a tsakanin shekarun 1954 da 2001.[2] Mafi yawancin fina-finai [3] da ya yi an rubuta sune daga marubucin littafin Naguib Mahfouz. Fim ɗinsa na shekarar 1967 Khan el khalili ya shiga cikin bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Moscow na 5.[4]
Atef Salem | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sudan, 23 ga Yuli, 1927 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | Kairo, 30 ga Yuli, 2002 |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da assistant director (en) |
IMDb | nm0757990 |
Zaɓaɓɓun Filmography
gyara sashe- The Secret of a Woman (1960)
- Mother of the Bride (1963)
- The Mamelukes (1965)
- A Wife from Paris (1966)
- Khan el khalili (1967)
- Where Is My Mind? (1974)
- Edge of the Sword (1986)[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Obituary: Atef Salem(1927-2002)". ahram.org. Retrieved 2011-11-05.
- ↑ Adel Darwish, 'Obituary: Atef Salem ; Social realist of Egyptian cinema', The Independent, 20 August 2002. Online at HighBeam.
- ↑ Adel Darwish, 'Obituary: Atef Salem ; Social realist of Egyptian cinema', The Independent, 20 August 2002. Online at HighBeam.
- ↑ "5th Moscow International Film Festival (1967)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 2012-12-16.
- ↑ Armes, Roy (2008-07-11). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.