Fatin Abdel Wahab
Fatin Abdel Wahab (Larabci: فطين عبد الوهاب; 22 Nuwamba 1913 - 12 Mayu 1972) darektan fina-finan Masar ne. Ya jagoranci fina-finai 52 tsakanin shekarun 1949 zuwa 1970. Fim ɗinsa na 1961 Wife Number 13 an shigar da shi cikin bikin Fim na Duniya na Berlin na 12th.[1] Fim ɗinsa na 1965 wanda aka kora daga Aljanna ya shiga cikin bikin fina-finai na duniya na Moscow na 4th.[2][3][4]
Fatin Abdel Wahab | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | فطين منير عبد الوهاب |
Haihuwa | Damietta (en) , 22 Nuwamba, 1913 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Berut, 12 Mayu 1972 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar zuciya) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Layla Mourad (en) |
Yara | |
Ahali | Seraj Munir da Q106781900 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, jarumi, assistant director (en) da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm0008152 |
kyaututtuka
gyara sasheYa lashe kyautar rabon zaki (Lion’s Share award) a cikin jerin fitattun fina-finan barkwanci 100 a cikin fina-finan Masar, kuma jerin sun haɗa da ayyuka 17, dangane da zabar bikin fina-finai na Alexandria na ƙasashen Red Sea da kuma kungiyar Marubuta Fina-Finai ta Masar.[5][6]
Filmography
gyara sashe- Al-Ustazah Fatimah (1952)
- Miss Hanafi (1954)
- Ismail Yassine in the Navy (1957)
- Hamido's son (1957)
- Samfuri:III (1957) (Larabci: طاهرة)
- A Rumor of Love (1960)
- Wife Number 13 (1961)
- Bride of the Nile (1963)
- Driven from Paradise (1965)
- Three Thieves (1966)
- My Wife, the Director General (1966)
- My Wife's Dignity (1967)
- My Wife's Goblin (1968)
- Land of Hypocrisy (1968)
Duba kuma
gyara sashe- Fatin Abdulwahhab - IMDb
Manazarta
gyara sashe- ↑ "IMDB.com: Awards for Wife Number 13". imdb.com. Retrieved 3 February 2010.
- ↑ "4th Moscow International Film Festival (1965)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 2 December 2012.
- ↑ "Fatin Abdel Wahab". Egyptian Gazette (in Turanci). Retrieved 2023-03-31.
- ↑ "Breaking: Veteran Egyptian actor Zaki Fatin Abdel Wahab passed away at 61 years". EgyptToday. 2022-03-20. Retrieved 2023-03-31.
- ↑ "المخرج فطين عبد الوهاب يحصل على نصيب الأسد في قائمة أفضل 100 فيلم كوميدي بالسينما المصرية". القاهرة 24 (in Larabci). 2022-09-03. Retrieved 2023-02-20.
- ↑ "كعكة إيرادات أفلام العيد في مصر.. من حصد نصيب الأسد؟ | TLB News (طلبة نيوز للإعلام الحر)". www.talabanews.net. Retrieved 2023-02-20.