Mahadi ko Mehdi ('mai shiryarwa') shine almasihu ko mai ceto na Islama. Ance shi da Annabi Isa zasu canza duniya ta zamo kyakkyawa, zasu kawo Allah a cikin dukkan zukata, kafin Yaum al-Qiyamah ( Ranar Tashin Ƙiyama ).

Mahdi
Messiah
Bayanai
Jinsi namiji
Sunan asali المهدي
Harsuna Larabci

Musamman, shugaban katbilun Sudan Muhammed Ahmed ya yi shelar kansa a matsayin Mahadi, wanda Allah ya zaɓa don yantar da ƙasarsa. Ya ci nasarar sojojin Khedive na Misira da na Burtaniya, kawai ya mutu ba zato ba tsammani bayan watanni shida.

Sauran yanar gizo gyara sashe