Magdeline Moyengwa (an haife ta a ranar 31 ga watan Maris shekarar 2001) [1] 'yar kasar Botswana ce mai wasan weightlifter. Ita ce mace ta farko 'yar wasan weightlifter daga Botswana da ta wakilci ƙasarta a gasar weightlifting ta duniya da kuma gasar Olympics ta bazara.

Magdeline Moyengwa
Rayuwa
Haihuwa 31 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Botswana
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Tswana
Sana'a
Sana'a weightlifter (en) Fassara
Nauyi 58 kg
Imani
Addini Kirista
Magdeline Moyengwa yar wasan daga karfe
hotonta
Magdeline Moyengwa

A shekarar 2019, ta wakilci kasar Botswana a gasar cin kofin Afrika da aka gudanar a garin Rabat na ƙasar Morocco. [2] A wannan shekarar, ta kuma shiga gasar mata mai nauyin kilogiram 59 a gasar weightlifting ta duniya ta shekarar 2019 a Pattaya, Thailand. [3]

A shekarar 2021, ta lashe lambar tagulla a gasar mata ta kilogiram 59 a gasar weightlifting ta Afirka da aka gudanar a birnin Nairobi na ƙasar Kenya. A watan Yulin shekarar 2021, ta wakilci Botswana a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a garin Tokyo, Japan. Ta fafata a gasar tseren kilo 59 na mata. [4] Ta ɗaga 70 kg a cikin Snatch kuma ba ta yi rajistar sakamakon a cikin Clean & Jerk ba. [4]

Nasarorin da aka samu

gyara sashe
Year Venue Weight Snatch (kg) Clean & Jerk (kg) Total Rank
1 2 3 Rank 1 2 3 Rank
Summer Olympics
2021   Tokyo, Japan 59 kg 65 70 70 N/A 80 80 80 N/A
World Championships
2019   Pattaya, Thailand 59 kg 65 68 68 36 82 82 82 36 147 35
African Championships
2021   Nairobi, Kenya 59 kg 60 65 68 5 70 75 80 Samfuri:Bronze3 135 Samfuri:Bronze3

Manazarta

gyara sashe
  1. "Start List – 2021 African Weightlifting Championships" (PDF). Weightlifting Federation of Africa. Retrieved 24 June 2021.
  2. "2019 African Games Weightlifting Results". International Weightlifting Federation. Archived from the original on 29 May 2020. Retrieved 29 May 2020. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  3. "2019 World Weightlifting Championships Results Book" (PDF). International Weightlifting Federation. Archived (PDF) from the original on 25 July 2021. Retrieved 25 July 2021.
  4. 4.0 4.1 "Women's 59 kg Results" (PDF). 2020 Summer Olympics. Archived (PDF) from the original on 27 July 2021. Retrieved 31 July 2021.