Lilin Baba

Mawaƙi kuma ɗan fim a Najeriya

Shu'aibu Ahmed Abbas Wanda aka fi sani da Lilin baba (an haife shi a ranar 2 gawatan Janairu shekara ta 1992), mawaƙin Najeriya ne, marubuci, mai rikodin, ɗan wasan fim kuma ɗan kasuwa.[1][2] Lilin Baba ya yi fice a masana’antar shirya fina-finan Kannywood saboda rawar da ya taka a fim ɗinsa na farko mai suna Hauwa Kulu.[3] An zabe shi a City People Entertainment Awards na 2018 Arewa Most Promising Music Act of the Year.[4] Ya lashe kyautar Arewa Best RnB Music Act of the Year 2019 a kyautar City People Entertainment Awards.[5]

Lilin Baba
Rayuwa
Haihuwa Gwoza da Jihar Borno, 2 ga Janairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara fim, entrepreneur (en) Fassara da mawaƙi

Wakokinsa gyara sashe

  • Aisha 2017
  • Girgiza baya 2018
  • Baya Baya 2018
  • Nida Kune 2018
  • Asha Ruwa 2018
  • Zance ya kare 2018
  • Tsaya 2018
  • Bazama ND
  • India dadi 2020

Iyali gyara sashe

A ranar 18 ga watan yuni, 2022 Jarumin ya auri jarumar Kannywood wacce aka sani da Ummi Rahab.[6]

Kyaututtuka da naɗi gyara sashe

Shekara Kyauta Rukuni Sakamako
2019 City People Entertainment Awards style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa
2018 City People Entertainment Awards style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa

Magana gyara sashe

  1. Ada Abraham, Anthony. "I was frustrated, depressed teenager-lilin baba". leadership.ng. Leadership.ng. Archived from the original on 25 December 2019. Retrieved 25 December 2019.
  2. Giginyu, Ibrahim Musa (30 November 2019). "How I moved from ice block seller to singer – Lilin Baba". Daily Trust. Archived from the original on 25 December 2019. Retrieved 25 December 2019.
  3. A Hukunyi, Umar. "Mun shirya film din Hauwa Kulu ne don magance matsalar fyade". hausa.leadership.ng. Retrieved 25 December 2019.
  4. "Nominations List For Arewa Musicians For City People Music Awards". City People Magazine. 6 October 2018. Retrieved 25 December 2019.
  5. "Winners Emerge @ City People Music Awards". City People Magazine. 5 November 2019. Retrieved 25 December 2019.
  6. https://hausa.legit.ng/kannywood/1475147-aure-ya-kullu-bidiyo-da-hotunan-auren-lilin-baba-dakyakkyawar- amaryarsa-ummi-rahab/