Lavina Martins
Lavina Sabastian Martins (an haife ta a ranar 3 ga watan Fabrairu 1993)[1] 'yar wasan badminton ce 'yar ƙasar Kenya.[2] A shekarar 2015, ta samu lambar tagulla a gasar wasannin Afrika a gasar women's doubles.[3] Ta kuma yi gasa a gasar Commonwealth ta shekarar 2014 a Glasgow, Scotland.[4]
Lavina Martins | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kisumu, 3 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Kenya |
Harshen uwa | Harshen Swahili |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Swahili |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Nauyi | 50 kg |
Tsayi | 167 cm |
Nasarorin da aka samu
gyara sasheWasannin Afirka duka (All-African Games)
gyara sasheWomen's doubles
Shekara | Wuri | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2015 | Gymnase Étienne Mongha, </br> Brazzaville, Jamhuriyar Kongo |
</img> Rahama Yusuf | </img> Kate Foo Kune </img> Yeldy Marie Louison |
10–21, 11–21 | </img> Tagulla |
Challenge/Series na BWF na Duniya
gyara sasheMixed doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2013 | Kenya International | </img> Matheri Joseph Githitu | </img> Patrick Kinyua Mbogo </img> Rahama Yusuf |
8–21, 19–21 | </img> Mai tsere |
- BWF International Challenge tournament
- BWF International Series tournament
- BWF Future Series tournament
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lavina Sabastian Martins Biography" . g2014results.thecgf.com . Glasgow 2014. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Players: Lavina Martins" . Badminton World Federation . Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Team Kenya elated as girls win first ever badminton medal, Bronze, at major games" . Voice of Sport. Retrieved 12 October 2016.
- ↑ "Badminton: Women's Singles" . BBC. Retrieved 12 January 2018.