Kisumu birni ne, da ke a kan tafkin Victoria, a lardin Kisumu, a ƙasar Kenya. Shi ne babban birnin lardin Kisumu. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, akwai jimilar mutane 1,268,000. An gina Kisumu a shekara ta 1901 bayan haihuwar Annabi Issa.

Kisumu


Wuri
Map
 0°06′S 34°45′E / 0.1°S 34.75°E / -0.1; 34.75
County of Kenya (en) FassaraKisumu County (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 409,928 (2009)
Labarin ƙasa
Bangare na Western Kenya (en) Fassara
Wuri a ina ko kusa da wace teku Lake Victoria (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,131 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1901
Wasu abun

Yanar gizo kisumu.go.ke
Birnin Kisumu
Wani mai kamun kifi a Kogin Viktoria, Kisumu
Kisumu Ogingga Odinga
Jami'ar Maseno, Kisumu