Matheri Joseph Githitu (an haife shi a ranar 19 ga watan Nuwamba, shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyu 1982A.c)[1] ɗan wasan badminton ɗan ƙasar Kenya ne.[2][3]

Joseph Githitu
Rayuwa
Haihuwa Uasin Gishu County (en) Fassara, 19 Nuwamba, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Kenya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton
Nauyi 60 kg
Tsayi 167 cm

Nasarorin da aka samu gyara sashe

BWF International Challenge/Series gyara sashe

Mixed doubles

Shekara Gasar Abokin tarayya Abokin hamayya Ci Sakamako
2013 Kenya International  </img> Lavina Martins  </img> Patrick Kinyua Mbogo



 </img> Rahama Yusuf
8-21, 19-21 </img> Mai tsere
     BWF International Challenge tournament
     BWF International Series tournament
     BWF Future Series tournament

Manazarta gyara sashe

  1. Matheri Joseph Githitu at BWF .tournamentsoftware.com
  2. "Players: Matheri Joseph Githitu" . bwfbadminton.com . Badminton World Federation. Retrieved 14 December 2016.
  3. "Joseph Matheri Githitu Biography" . g2014results.thecgf.com . Glasgow 2014. Retrieved 14 December 2016.