Kyautukan Kannywood n'a 2015 shine biki na 2nd da aka gudanar na bayar da kyautuka da girmawa wanda kamfanin MTN Nigeria suka dauki nauyi.[1] kuma an gudanar dashi ne a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya a Janairu 31, 2015. Bikin ya gudana ne karkashin Sarkin Gumel, Ahmad Muhammad Sani.

Infotaula d'esdevenimentKyautukan Kannywood na 2015
Iri award ceremony (en) Fassara
Kwanan watan 2015
2016
Wuri Abuja
Ƙasa Najeriya

Wadanda suka yi nasara a kyautukan na 2015 gyara sashe

List of Awards[2]

Fitattun waɗanda suka fi samun kyaututtukan gyara sashe

Jurors Awards gyara sashe

  • Best Film: Ashabul Kahfi
  • Best Actor: Sadiq Sani Sadiq for Dinyar Makaho
  • Best Actress – Hadiza Aliyu for Daga Ni Sai Ke
  • Best Director – Aminu Saira for Ashabul Kahfi & Sabuwar Sangaya
  • Best Supporting Actor – Mustapha Nabraska for Basaja Takun Karshe
  • Best Supporting Actress – Fati Washa for ‘Ya Daga Allah
  • Best Comedian – Rabilu Musa Danlasan (Ibro) for Andamali
  • Best Cinematography – Ahmad Bello for Sarki Jatau
  • Best Villain – A’isha Dankano for Uwar Mugu
  • Best Costume – Zubairu I. Ataye for Sarki Jatau
  • Best Make-Up – Suji J & I. Indabawa for Ashabul Kahfi
  • Best Script – Rahma A. Majid for Suma Mata Ne
  • Best Child Actor – Rahma Yasir for Gudan Jini
  • Best Set Design – Faruk Sayyadi for Ashabul Kahfi
  • Best Music – A. Alfazazi for Saki Kowa
  • Best Visual Effect – Muhammad Ali for Saki Kowa
  • Best Sound – Sani Candy for Sabuwar Sangaya
  • Best Editor – Musa SB Dangi for Sarki Jatau

Manazarta gyara sashe

  1. "Welcome to Linda Ikeji's Blog: Kannywood Awards: When MTN Celebrates the Northern Stars".
  2. "Kannywood Awards 2015: Full List of Winners". Archived from the original on 2015-08-06. Retrieved 2015-03-10.