Kwamoti Laori
Dan siyasar Najeriya
Kwamoti Bitrus Laori (an haife shi a ranar 17 ga watan Oktoba 1966) ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar Demsa/Numan/ Lamurde a majalisar wakilai. [1] [2] [3]
Kwamoti Laori | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
13 ga Yuni, 2023 - District: Demsa/Numan/Lamurde
11 ga Yuni, 2019 - District: Demsa/Numan/Lamurde
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Demsa/Numan/Lamurde | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 17 Oktoba 1966 (58 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Rayuwar farko da aikin siyasa
gyara sasheKwamoti Laori ya fito ne daga jihar Adamawa kuma ya yi digirin farko a fannin shari’a. Ya gaji Anthony Madwatte kuma an zaɓe shi a Majalisar Dokoki ta Ƙasa a shekarar 2015. An sake zaɓen Laori a shekarar 2019 da 2023, inda ya samu wa'adi na uku a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [4] [5] [6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwamoti Laori - National Assembly - Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Archived from the original on 2024-07-25. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Kwamoti Bitrus Laori". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2023-08-02. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "Kwamoti Bitrus Laori". orderpaper.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2015 Adamawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-08-09. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2019 ADAMAWA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2019. Archived from the original on 2024-12-27. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "2023 Adamawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-07-10. Retrieved 2025-01-05.