Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Tarayya, Akoka
Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha dake Akoka (sunan ta a da Kwalejin Fasaha ta Malamai ta Kasa ) babbar makarantar koyar da fasaha ce ta Najeriya da ke Akoka, yankin Yaba a cikin Legas.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
educational institution (en) ![]() ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1967 |
fcetakoka-edu.net |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Tarihi
gyara sasheAn kafa cibiyar ne a shekarar 1967 daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya, manufar kafa cibiyar sannan kuma shi ne "yaye sabbin isassun malamai a fannin ilimin kere kere, da na sana'a da kasuwanci". Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha, Akoka ta sami amincewar Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa kuma ta ba da shaidar cancantar koyarwa ne na kammala Kwalejin Ilimi a Najeriya (NCE) da kwasa-kwasan digiri na farko a fannin ilimin fasaha, kasancewar suna hade da Jami’ar Fasaha ta Tarayya, Minna.
Darussa
gyara sasheJerin waɗannan darussan na daga abinda ake koyarwa a wannan Kwalejin Ilimin;
- Kimiyyar Noma
- Kimiyyar Noma da Ilimi
- Ilimin Gyaran Mota
- Biology / Integrated science
- Ginin Ilimi
- Ilimin Kasuwanci
- Chemistry / Hadakar Kimiyya
- Ilimin Computer / Physics
- Ilimin Computer / Chemistry
- Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Integrated science
- Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Lissafi
Manzarta
gyara sashe