Ƙafur

ƙaramar hukuma a Najeriya
(an turo daga Kafur)

Ƙafur ƙaramar Hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Kuma gari ne mai matuƙar tarihi a jihar Katsina.

Ƙafur

Wuri
Map
 11°39′N 7°42′E / 11.65°N 7.7°E / 11.65; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,106 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mazaɓun Ƙaramar hukumar kafur gyara sashe

  1. Dutsenkura Kanya
  2. Gozaki
  3. Sabuwar ƙasa
  4. Ƙafur
  5. Yari bori
  6. Masari
  7. Mahuta
  8. Gamzago
  9. Dantittire
  10. Rigoji Yartalata


Manazarta gyara sashe