Kabarin Sojojin Ibadan yana cikin gundumar Jericho ta garin Ibadan, ƙasar Najeriya. Yawancin jana'iza/mamatan sun fito ne daga Yaƙin Duniya na Biyu [1]

Kabarin Sojojin Ibadan
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Oyo
BirniJahar Ibadan
Coordinates 7°23′50″N 3°51′52″E / 7.39719°N 3.86458°E / 7.39719; 3.86458
Map

Kabarin yana a gicciye ne, na haɗaya a tsakiya, tare da ɓangarori 8 inda aka rarraba kaburbura.[2]

A cewar Hukumar Kabarin Yakin Commonwealth (CWGC), makabartar ta ƙunshi kaburbura na mutane 137 da Commonwealth wanda suka mutu a Yaƙin Duniya na Biyu, kaburbura guda 8 na Ƙasashen Waje da kuma kaburbura 17 waɗanda ba na duniya ba.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "South Africa War Graves Project".
  2. 2.0 2.1 "Cemetery Details | CWGC". www.cwgc.org (in Turanci). Retrieved 2021-01-26.