Jumada al-Thani
Jumada al-Thani (Larabci جمادي الثاني), itace wata na shida cikin jerin watannin Musulunci na shekara.
Jumada al-Thani | |
---|---|
watan kalanda | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | watan Hijira |
Mabiyi | Jumada al-awwal |
Ta biyo baya | Rajab |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Ranakun tarihi
gyara sashe- 03 Jumada al-thani, Rasuwar Sayyada Fatimah shekara ta 11BH
- 03 Jumada al-thani, Rasuwar Harun al Rashid, Kalifan daular Abbasid na Biyar
- 10 Jumada al-thani, Nasarar Sayyadina Aliyu a yakin Bassorah (Jamal)
- 13 Jumada al-thani, Rasuwar Umm ul-Banin (mahifiyar Abbas ibn Ali)
- 20 Jumada al-thani, Haihuwar Sayyada Fatima Zahra
- 22 Jumada al-thani, Rasuwar Kalifa Sayyadina Abubakar
- 25 Jumada al-thani, 564BH Salah al-Din Ya zama sarkin Misra