Jumada al-awwal
calendar month
subclass ofHijri month Gyara
MabiyiRabi' al-Thani Gyara
followed byJumada al-Thani Gyara

Jumada al-awwal (Larabci جمادى الأولى), Ana kuma iya cewa Jimada al-Oola ko Jumada I, shine wata na biyar cikin jerin watannin Musulunci a shekara.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ranakun tarihi a Jumada al-AwwalGyara

  • Ranar 5, Haihuwar Zainab bint Ali (Yar Sayyadina Aliyu)
  • Ranar 10 Shekara ta 11BH, Rasuwar Sayyada Fatima (mahangar Shi'a)
  • Ranar 13, haihuwar Ali dan Hussain
  • Ranar 20 shekarar 857, Sarkin daular Usmaniyya Mehmed II ya bude garin Konstantinoful