Joyce Kalu (an haife ta 25 Satumba 1970) yar wasan Najeriya ce, mai shirya fina-finai kuma darakta a masana'antar fina-finai ta Najeriya.[1]

Joyce Kalu
Rayuwa
Haihuwa Abiya da Ohafia, 25 Satumba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta University of Port Harcourt (en) Fassara
Jami'ar Jihar Lagos
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, mai tsara fim da darakta
Kyaututtuka
IMDb nm2968503
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe