Joyce Adwoa Akoh Dei

'Yar siyasa 'yar Ghana

Joyce Adwoa Akoh Dei 'yar siyasa ce 'yar Ghana kuma mamba ce a New Patriotic Party (NPP). Ita ce 'yar majalisa mai wakiltar mazabar Bosome-Freho a yankin Ashanti na Ghana.[1][2][3]

Joyce Adwoa Akoh Dei
Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2017 - 6 ga Janairu, 2021
District: Bosome-Freho Constituency (en) Fassara
Election: 2016 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Asiwa (en) Fassara, 12 Oktoba 1964 (60 shekaru)
ƙasa Ghana
Harshen uwa Yaren Akan
Karatu
Makaranta Kavli Institute for Cosmology (en) Fassara diploma (en) Fassara : Christian ministry (en) Fassara
City and Guilds College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yaren Akan
Yaren Asante
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Training Manager (en) Fassara
Imani
Addini Kirista
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Akoh Dei a ranar 12 ga Oktoba, 1965 a Asiwa, yankin Ashanti. Ta na da difloma a ma'aikatar Kirista,[2][4] da NVQ Level 3 daga National Council for Vocational Qualifications and City and Guilds 7306 daga City and Guilds.[5]

Joyce Adwoa Akoh Dei 'yar kasuwa ce kuma 'yar siyasar Ghana inda ta kasance a cikin New Patriotic Party (NPP).[6] Tana da takardar shedar Karatun Malamai ta Level 3/ Manya da kuma ƙarin Ilimi.

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Ita Kirista ce. An sake ta da yara uku.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "NPP MP, DCE fight over Common Fund". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2018-11-01.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Ghana MPs - MP Details - Akoh Dei, Joyce Adwoa". www.ghanamps.com. Retrieved 2018-11-01.
  3. Graphic, Daily. "Ashanti, Northern regions elect six women to go to Parliament". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2018-11-01.
  4. Ghana, ICT Dept. Office of Parliament. "Parliament of Ghana". www.parliament.gh. Retrieved 2018-11-01.
  5. "Joyce Adwoa Akoh Dei, Biography". www.ghanaweb.com. Retrieved 2021-05-27.
  6. "Ghana MPs - MP Details - Akoh Dei, Joyce Adwoa". www.ghanamps.com. Retrieved 2019-03-02.