Joshua M. Lidani (an haife shi ranar 1 ga watan Oktoban 1957) tsohon Sanata ne mai wakiltar Gombe ta Kudu a Jihar Gombe, Najeriya.[1] Kafin a zaɓe shi a 2011, ya yi aiki da doka.[2] Ɗan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne.

Joshua Lidani
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Suna Joshua
Shekarun haihuwa 1 Oktoba 1957
Sana'a ɗan siyasa
Muƙamin da ya riƙe mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da mamba a majalisar dattijai ta Najeriya
Ilimi a Jami'ar Ahmadu Bello
Ɗan bangaren siyasa Peoples Democratic Party

Manazarta

gyara sashe