Joseph Akpala

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Joseph Akpala (an haife shi a shekara ta alif 1986) shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2008.

Joseph Akpala
Rayuwa
Haihuwa Jos, 24 ga Augusta, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Beljik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bendel Insurance2005-20061913
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202005-20072310
Royal Charleroi S.C. (en) Fassara2006-20086125
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2008-
  Club Brugge K.V. (en) Fassara2008-201213044
  SV Werder Bremen (en) Fassara2012-2014211
Kardemir Karabükspor (en) Fassara2013-2014114
Kardemir Karabükspor (en) Fassara2014-2015254
K.V. Oostende (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 17
Nauyi 81 kg
Tsayi 185 cm