John Bird (MEP)
John AW Bird (6 Fabrairu 1926 - 18 Nuwamba 1997).[1] ɗan siyasa ne a Biritaniya wanda ya rike matsayin Memba na Majalisar Tarayyar Turai (MEP).
John Bird (MEP) | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: Midlands West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
5 ga Maris, 1987 - 24 ga Yuli, 1989 District: Midlands West (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Wolverhampton, 6 ga Faburairu, 1926 | ||||
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa | 18 Nuwamba, 1997 | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da City of Brussels (en) | ||||
Employers | University of Wolverhampton (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) |
Ƙuruciya
gyara sasheAn haife shi a Wolverhampton, Bird ya sami horo a matsayin injiniya. Yayi aikin sojan kasa tare da dakarun sojojin Burtaniya a lokacin yakin duniya na biyu, sannan ya koya a Wolverhampton Polytechnic.
Siyasa
gyara sasheBird ya kasance ɗan ƙungiyar kasuwanci na tsawon lokaci.[ana buƙatar hujja]A matsayinsa na shugaban Council, ya jagoranci karɓo kuɗaɗen Wolverhampton Wanderers FC a shekarar 1986.[2][3]
An zaɓi Bird zuwa Majalisar Tarayyar Turai a zaben fidda gwani na 1987, don wakiltar mazabar Midlands West.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "3rd parliamentary term - John A.W. BIRD - MEPs - European Parliament". www.europarl.europa.eu.
- ↑ "From the archive - Wolves' financial peril 30 years on". www.expressandstar.com.
- ↑ "Wolves SOLD: It's been 30 years of growth". www.expressandstar.com.
- ↑ "Malta". Department of Information. 20 May 1988 – via Google Books.