Joseph Matthew Rothwell (an haife shi ranar 11 ga Janairu 1995) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League AFC Bournemouth.

Joe Rothwell
Rayuwa
Cikakken suna Joseph Matthew Rothwell
Haihuwa Manchester, 11 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-16 association football team (en) Fassara2011-201171
  England national under-17 association football team (en) Fassara2011-201160
  England national under-19 association football team (en) Fassara2013-201310
  Manchester United F.C.2013-
  England national under-20 association football team (en) Fassara2014-
Barnsley F.C. (en) Fassara2015-201530
Blackpool F.C. (en) Fassara2015-201530
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 185 cm
Joe Rothwell
Joe Rothwell
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe