Open main menu
Manchester.

Manchester [lafazi : /manecesetere/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Manchester akwai mutane 541,300 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Manchester a farkon karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Eddy Newman, shi ne shugaban Manchester, daga shekarar 2017.