Joana Foster
Joana Foster (15 Fabrairu 1946 - 5 Nuwamba 2016) 'yar gwagwarmaya ce kuma lauya 'yar Ghana-Birtaniya. [1]
Joana Foster | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 15 ga Faburairu, 1946 |
ƙasa | Ghana |
Mazauni | Birtaniya |
Mutuwa | 5 Nuwamba, 2016 |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Lauya da Mai kare ƴancin ɗan'adam |
Mamba | Asusun Ci gaban Mata na Afirka |
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Joana a Ghana kuma ta halarci makarantar Achimota. [2]
Ilimi
gyara sasheJoana ta yi karatu a Ghana da Ingila. Ta karanta shari'a a Jami'ar Leeds sannan ta ci gaba da zama lauya, sannan ta yi karatu a kwalejoji daban-daban. [3]
Sana'a
gyara sasheJoana lauya ce ta sana'a.
Kyaututtuka da karramawa
gyara sasheJoana co ta kafa Asusun Raya Mata na Afirka tare da Bisi Adeleye-Fayemi da Hilda M. Tadria a shekara ta 2000. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "LOUD WHISPERS: Joana Silochina Foster (1946-2016)". Above Whispers. Above Whispers. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ Sekyiamah, Nana Darkoa. "Joana Foster: 'She made African women realise they can do anything'". The Guardian. The Guardian. Retrieved 6 May 2017.
- ↑ "Mrs. Joana Foster". Gender Center Ghana. Gender Center Ghana. Archived from the original on 5 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
- ↑ "Joana Foster: 'She made African women realise they can do anything'". The Guardian. Guardian. Retrieved 4 March 2017.