Jimmy Bulus

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Jimmy Bulus (an haife shi ranar 22 ga watan Oktoba, 1986) a Kaduna, Nigeria. ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Nijar wanda ya taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar.

Jimmy Bulus
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 22 Oktoba 1986 (38 shekaru)
ƙasa Nijar
Najeriya
Karatu
Harsuna Faransanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  NA Hussein Dey (en) Fassara-
JS du Ténéré (en) Fassara2003-2004
  Niger men's national football team (en) Fassara2003-
ASFA Yennenga (en) Fassara2004-2007
  NA Hussein Dey (en) Fassara2007-2009
AS FAN Niamey (en) Fassara2009-2011
ASFA Yennenga (en) Fassara2011-
  NA Hussein Dey (en) Fassara2011-201130
ASFA Yennenga (en) Fassara2013-2014
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 178 cm

Jimmy Bulus ya fara aikinsa a JS du Ténéré a Nijar kuma ya tafi ASFA Yennenga a gasar Firimiya ta Burkina Faso. [1]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

Ya kasance memba a Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Nijar, wanda ya buga mata wasa tun a shekarar 2003. Ya taka leda a gasar cin kofin Ƙasashen Afirka na 2012, galibi a bayan dama.

Manazarta

gyara sashe
  1. Jimmy Bulus". Football Data Base. Retrieved 28 October 2016

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Samfuri:Niger Squad 2012 Africa Cup of Nations