Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Bauchi
Jerin masu gudanar da mulki da gwamnonin jihar Bauchi.[1] An kafa jihar Bauchi ne a ranar 3 ga Fabrairun 1976 lokacin da aka raba jihar Arewa maso Gabas zuwa jihohin Bauchi, Borno, da Gongola.[2]
Jerin Sunayen Gwanonin Jihar Bauchi | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Suna | matsayi | shiga ofis | barin ofis | jam'iyya | Karin bayani |
---|---|---|---|---|---|
Mohammad Bello Khaliel | Gwamnan soji | March 1976 | July 1978 | soja | |
Garba Duba | Gwamnan soji | July 1978 | October 1979 | Soja | |
Abubakar Tatari Ali | Gwamna | October 1979 | December 1983 | NPN | |
Mohammed Sani Sami | Gwamnan soji | January 1984 | August 1985 | Soja | |
Chris Abutu Garuba | Gwamnan soji | August 1985 | December 1987 | Soja | |
Joshua Madaki | Gwamnan soji | December 1987 | August 1990 | soja | |
Abu Ali | Gwamnan soji | August 1990 | January 1992 | Soja | |
Dahiru Mohammed | Gwamna | January 1992 | November 1993 | NRC | |
James Kalau | mai Gudanarwa | 9 December 1993 | 14 September 1994 | soja | |
Rasheed Adisa Raji | mai Gudanarwa | 14 September 1994 | 22 August 1996 | soja | |
Theophilus Bamigboye | mai Gudanarwa | 22 August 1996 | August 1998 | Soja | |
Abdul Mshelia | mai Gudanarwa | August 1998 | May 1999 | Soja | |
Ahmad Adamu Mu'azu | Gwamna | 29 May 1999 | 29 May 2007 | PDP | |
Isa Yuguda | Gwamna | 29 May 2007 | 29 May 2015 | ANPP | Decamped officially to PDP 27 June 2009 |
Mohammed Abdullahi Abubakar | Gwamna | 29 May 2015 | 29 May 2019 | APC | |
Bala Mohammed | Gwamna | 29 May 2019 | Incumbent | PDP |