Jekwu Anyaegbuna marubuci ne kuma mawaƙin Najeriya. Shi ne marubucin labari na farko a Nijeriya da ya lashe kyautar Gajerun Labarai na Commonwealth a shekaran 2012. An buga labaransa a cikin fitattun mujallun adabi da dama a Amurka da Birtaniya.[1]

Jekwu Anyaegbuna
Rayuwa
Sana'a
Sana'a maiwaƙe

Ilimi da aiki

gyara sashe

Anyaegbuna ya kammala karatu a Jami'ar Ilorin.[2] Gajeren labarinsa mai taken " Morrison Okoli (1955-2010)", an zaɓe shi don lambar yabo ga Gajerun Labari na Commonwealth na yankin Afirka kuma daga ƙarshe ya karɓe shi a watan Mayu 2012.[1]

A cikin 2017, Anyaegbuna ya sami tallafin karatu daga Jami'ar Gabashin Anglia (UEA) don nazarin rubutun ƙirƙira (MA Prose Fiction).[3]

Littattafai

gyara sashe
  • The Swimming Pool (2013)
Shekara Suna Aiki Sakamako Bayarwa daga Madogara.
2012 Commonwealth Short Story Prize Morrison Okoli (1955–2010) Lashewa Commonwealth Foundation [1][4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 Ajibade, Tunji (May 27, 2012). "Nigeria's Jekwu Anyaegbuna wins 2012 Commonwealth prize". Vanguard Nigeria.
  2. "Jekwu Anyaegbuna". Granta. 2015-01-30. Retrieved 2023-06-01.
  3. Ajibade, Tunji (6 August 2017). "Anyaegbuna wins U.K. writing scholarship". The Guardian Nigeria. Archived from the original on 3 June 2023. Retrieved 27 November 2023.
  4. Medley, Mark (April 24, 2012). "Three Canadians nominated for Commonwealth Book Prize". National Post.
  5. "Anyaegbuna bags Commonwealth Short Story Prize". News Ghana. May 23, 2012.