Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Jefferson F. Davis[1] (3 ga Yuni, 1808 - 6 ga Disamba, 1889) ɗan siyasan Amurka ne wanda ya yi aiki a matsayin shugaban farko kuma kawai na Tarayyar Amurka daga 1861 zuwa 1865. Ya wakilci Mississippi a Majalisar Dattijai ta Amurka da Majalisar Wakilai a matsayin memba na Jam'iyyar Democrat kafin Yaƙin basasar Amurka . Ya kasance Sakataren Yakin Amurka daga 1853 zuwa 1857.[2][3]
Jefferson Davis |
---|
|
18 ga Faburairu, 1861 - 10 Mayu 1865 4 ga Maris, 1859 - 21 ga Janairu, 1861 - Adelbert Ames (en) → District: Mississippi Class 1 senate seat (en) 4 ga Maris, 1857 - 4 ga Maris, 1859 ← Stephen Adams (en) District: Mississippi Class 1 senate seat (en) 7 ga Maris, 1853 - 4 ga Maris, 1857 ← Charles Magill Conrad (en) - John B. Floyd (en) → 4 ga Maris, 1851 - 23 Satumba 1851 - John J. McRae (en) → District: Mississippi Class 1 senate seat (en) 4 ga Maris, 1849 - 4 ga Maris, 1851 District: Mississippi Class 1 senate seat (en) 30 Disamba 1847 - ga Maris, 1851 10 ga Augusta, 1847 - 4 ga Maris, 1849 ← Jesse Speight (en) District: Mississippi Class 1 senate seat (en) 8 Disamba 1845 - 1 ga Yuni, 1846 ← Tilghman Tucker (en) - Henry T. Ellett (en) → District: Mississippi's at-large congressional district (en) |
Rayuwa |
---|
Cikakken suna |
Jefferson Finis Davis |
---|
Haihuwa |
Fairview (en) , 3 ga Yuni, 1808 |
---|
ƙasa |
Tarayyar Amurka Confederate States (en) Tarayyar Amurka |
---|
Harshen uwa |
Turanci |
---|
Mutuwa |
New Orleans, 6 Disamba 1889 |
---|
Makwanci |
Hollywood Cemetery (en) |
---|
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Samuel Emory Davis |
---|
Mahaifiya |
Jane Cooke |
---|
Abokiyar zama |
Sarah Knox Taylor (17 ga Yuni, 1835 - 15 Satumba 1835) Varina Davis (en) (26 ga Faburairu, 1845 - 6 Disamba 1889) |
---|
Yara |
|
---|
Ƴan uwa |
|
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Transylvania University (en) Jefferson College (en) United States Military Academy (en) (1824 - 1828) Digiri a kimiyya |
---|
Harsuna |
Yaren Sifen |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
hafsa, ɗan siyasa, ɗan kasuwa, political writer (en) da marubuci |
---|
Employers |
Carolina Life Insurance Company (en) (23 Nuwamba, 1869 - 25 ga Augusta, 1873) |
---|
Muhimman ayyuka |
A Short History of the Confederate States of America (en) The Rise and Fall of the Confederate Government (en) |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Aikin soja |
---|
Fannin soja |
United States Army (en) |
---|
Digiri |
major general (en) colonel (en) |
---|
Ya faɗaci |
Mexican-American War (en) Black Hawk War (en) Yaƙin basasar Amurka |
---|
Imani |
---|
Jam'iyar siyasa |
Democratic Party (en) |
---|
|