Kim Campbell
Kim Campbell [lafazi : /kim kamepebel/]Yar siyasan Kanada ce. An haife ta a shekara ta 1947 a Port Alberni, Kolombiyan Birtaniya, Kanada. Kim Campbell firaministan kasar Kanada ce daga Yuni 1993 (bayan Brian Mulroney) zuwa Nuwamba 1993 (kafin Jean Chrétien).
Kim Campbell | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuni, 1993 - 3 Nuwamba, 1993 ← Brian Mulroney (en) - Jean Chrétien →
| |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Avril Phædra Douglas Campbell | ||||
Haihuwa | Port Alberni (en) , 10 ga Maris, 1947 (77 shekaru) | ||||
ƙasa | Kanada | ||||
Ƴan uwa | |||||
Abokiyar zama |
Nathan Divinsky (en) (1972 - 1983) Hershey Felder (en) (1997 - | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Peter A. Allard School of Law (en) Prince of Wales Secondary School (en) University of British Columbia (en) London School of Economics and Political Science (en) The Royal Conservatory of Music (en) | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Lauya, Mai wanzar da zaman lafiya, autobiographer (en) da political scientist (en) | ||||
Wurin aiki | Ottawa | ||||
Employers | Jami'ar Harvard | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Imani | |||||
Addini | Anglican Church of Canada (en) | ||||
Jam'iyar siyasa |
British Columbia Social Credit Party (en) Progressive Conservative Party of Canada (en) | ||||
IMDb | nm1757541 | ||||
kimcampbell.com | |||||