Jamiu Alimi (an haife shi a ranar 5 ga watan oktoba shekara ta 1992) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 2015.

Jamiu Alimi
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 5 Oktoba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
K.V.C. Westerlo (en) Fassara2011-201150
SC Tavriya Simferopol (en) Fassara2011-201290
FC Metalurh Donetsk (en) Fassara2011-201100
Olympiakos Nicosia FC (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 22
Tsayi 198 cm