Jam'iyyar United Nigeria People's Party

Jam'iyyar United Nigeria People's Party,jam'iyyar siyasa ce a Najeriya wacce Cif Donald Etiebet ya kafa kuma ya jagoranta a zamanin mulkin Janar Sani Abacha. Jam'iyyar ta gaji jam'iyyar United Nigeria Democratic Party.[1]

Jam'iyyar United Nigeria People's Party
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Abuja
Tarihi
Ƙirƙira 1998

A zaben ‘yan majalisar dokoki na ranar 12 ga watan Afrilun 2003 jam’iyyar ta samu kashi 2.8% na kuri’un jama’a,2 daga cikin kujeru 360 na majalisar wakilan Najeriya,kuma babu kujeru a majalisar dattawa.

Manazarta

gyara sashe
  1. Lansford, Tom (2021-03-23). Political Handbook of the World 2020-2021 (in Turanci). CQ Press. ISBN 978-1-5443-8472-6.