Jacob Zuma (lafazi: [jacob zuma]) ɗan siyasan Afirka ta Kudu ne. An haife shi a shekara ta 1942 a Nkandla, Afirka ta Kudu. Jacob Zuma shugaban kasar Afirka ta Kudu ne daga watan Mayu a shekara ta 2009 (bayan Kgalema Motlanthe) zuwa watan Fabrairu a shekara ta 2018 (kafin Cyril Ramaphosa).

Simpleicons Interface user-outline.svg Jacob Zuma
Jacob Zuma 2014 (cropped).jpg
Rayuwa
Cikakken suna Jacob Gedleyihlekisa Zuma
Haihuwa Nkandla (en) Fassara, ga Afirilu, 12, 1942 (78 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Union of South Africa (en) Fassara
ƙungiyar ƙabila Zulu people (en) Fassara
Yan'uwa
Yara
Karatu
Harsuna Turanci
Zulu (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Mamba Umkhonto We Sizwe (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa African National Congress (en) Fassara
South African Communist Party (en) Fassara
IMDb nm2663369
Jacob Zuma a shekara ta 2017.