Izghe
Ƙauye a Jihar Borno, Najeriya
Izghe ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Gwoza, jihar Borno, Najeriya.
Izghe | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Hari
gyara sasheWani kisan gilla da kungiyar Boko Haram ta yi a ranar 15 ga Fabrairun 2014 ya yi sanadin mutuwar mazauna ƙauyen 106. An sake kai wani hari na biyu bayan ƴan kwanaki, inda aka ƙona kauyen.[1][2][3][4]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Nigeria's Boko Haram 'in village massacre'". BBC News. 2014-02-16. Retrieved 2014-05-13.
- ↑ B’Haram murders 106 in fresh attack. Archived 2014-03-19 at the Wayback Machine February 17, 2014 by Emma Anya, Fidelis Soriwei and Kayode Idowu with agency report
- ↑ Nigeria Boko Haram crisis: Anger over second Izghe raid. Retrieved 2014-02-June.
- ↑ Nigeria: Boko Haram attacks Izghe, Borno again. TVC News (retrieved 2014-02-June).