Innocent Ujah
Innocent Achanya Otobo Ujah (an haife shi a ranar 6 ga watan Nuwamba shekara ta 1954) Farfesa ne na Najeriya na ilimin haihuwa da ilimin mata, Mataimakin Shugaban Jami'ar Kimiyya ta Lafiya ta Tarayya, Otukpo, Jihar Benue kuma tsohon shugaban kungiyar likitancin Najeriya (NMA)[1]
Innocent Ujah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Benue, 6 Nuwamba, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | likita da university teacher (en) |
Employers |
Jos University Teaching Hospital (en) Federal University of Health Science, Otukpo (en) (30 Mayu 2020 - |
Mamba | Nigerian Medical Association (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.