Imadu Dooyum

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Imadu Dooyum (an haife shi a shekarar 1980). shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekara ta 1999 zuwa shekara ta 2004.

Imadu Dooyum
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 24 Nuwamba, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
BCC Lions (en) Fassara1999-1999
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1999-200490
Lobi Stars F.C. (en) Fassara2000-2003
Enugu Rangers2004-2004
Bendel Insurance2004-2008
Akwa United F.C. (en) Fassara2008-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe