An haifi Ifeoma onyefulu a kasar Najeria a shekara ta dubu daya da dari tara da hamsin da tara (1959). ita ifeoma onyefulu ta kware ne a rubuce rubuce ne musanman ga abubuwa dasuka shafi yara.

Ifeoma Onyefulu
Rayuwa
Haihuwa Onitsha, 1959 (64/65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, Marubiyar yara da mai daukar hoto
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

[1]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ifeoma_Onyefulu