Ibeno Beach
Bakin Tekun Ibeno na ɗaya daga cikin rairayin bakin teku dake gaɓar Tekun Atlantika gami da gaɓar Ibeno. Wurin ne bakin teku mafi tsayi a yammacin Afirka[1][2] Kogin Qua Iboe shine babban wurin da ke bakin Tekun Ibeno. Tekun Ibeno ya kai kimanin kilomita 30 daga Ibeno zuwa garin James da ke gabar tekun Atlantika a jihar Akwa Ibom a kasar Najeriya. Wurinne mafi kyawun yawon buɗe ido na bakin ruwa a Jihar Akwa Ibom, Akwai yanayi mai kyau a ƙayataccen bakin tekun, ga masu zuwa yawon buɗe ido. Kama daga, wuraren; wasanni na ruwa, ƙwallon ƙafa na bakin teku da kuma hawan kwale-kwale.[3]
Ibeno Beach | ||||
---|---|---|---|---|
bakin teku, tourist attraction (en) da natural heritage (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1996 | |||
Nahiya | Afirka | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jahar Akwa Ibom | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ibeno |
Wuri
gyara sasheKogin Ibeno yana cikin ƙaramar hukumar Ibeno, jihar Akwa Ibom a kudu maso gabashin kasar Najeriya, wacce aka saka mata sunan kogin.[4] Bakin tekun na ɗaya daga cikin wuraren yawon buɗe ido a Najeriya. A watan Yunin shekarar 2010, an sami rahoton malalar mai a bakin tekun.[5]
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ unwana (2021-03-08). "Ibeno Beach: Everything You Need to Know". Awajis (in Turanci). Retrieved 2021-09-13.
- ↑ "Ibeno Beach: So white, so natural". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 3 January 2015. Retrieved 7 March 2015..
- ↑ Umoh et al., 2022. "Glycerol dialkyl glycerol tetraether signatures in tropical mesotidal estuary sediments of Qua Iboe River, Gulf of Guinea". Journal of Organic Geochemistry 170, 104461.
- ↑ "5 Beautiful Places You Should Visit In Akwa Ibom". Nigerian Bulletin - Trending News & Updates. Retrieved 7 March 2015.
- ↑ "Fresh oil spill exxonmobi's qua iboe oil field ravages akwa-ibom. Coastline". Sahara Reporters. Retrieved 7 March 2015.