Hasnuryadi Sulaiman
Hasnuryadi ɗa ne ga H. Abdussamad Sulaiman, wanda ya kafa Barito Putera da Hasnur Group, kuma ɗan jama'a daga Banjarmasin . Shi ne kuma kwamishinan Hasnur Group (haka ma'adinai, gandun daji, agribusiness, da kuma kamfanin watsa labarai).
Hasnuryadi Sulaiman | |||||
---|---|---|---|---|---|
1 Oktoba 2019 - 30 Satumba 2024 District: South Kalimantan II (en) Election: 2019 Indonesian legislative election (en)
1 Oktoba 2014 - 30 Satumba 2019 District: South Kalimantan II (en) Election: 2014 Indonesian legislative election (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Banjarmasin, 21 ga Yuni, 1975 (49 shekaru) | ||||
ƙasa | Indonesiya | ||||
Mazauni |
Cilandak (en) Melayu (en) Banjarmasin | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Abdussamad Sulaiman HB | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
unknown value (1981 - 1987) unknown value (1987 - 1990) SMA Negeri 3 Kota Malang (en) (1990 - 1993) Deakin University (en) (1993 - 1999) Bachelor of Commerce (en) Lambung Mangkurat University (en) (2010 - 2013) | ||||
Harsuna | Indonesian (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan kasuwa da ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Golkar (en) |
Sana'a
gyara sashe- Kwamishinan Hasnur Group
- Dattijon Hasnur Center Foundation
- Mai Barito Putera
- Dan jam'iyyar DPR-RI daga Golkar Party
- Exco memba na PSSI
Magana
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Hasnuryadi Sulaiman on Instagram