Haruna Shaibu (an haife shi a ranar 25 ga watan Oktoban 1998) ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Ghana wanda a yanzu yake buga wa ƙungiyar Penn FC wasa a cikin USL .

Haruna Shaibu
Rayuwa
Haihuwa Accra, 25 Oktoba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
International Allies F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Mai buga tsakiya

Wasanni da Kulob gyara sashe

A ranar 6 ga watan Afrilu shekara ta 2018, Shaibu ya sanya hannu tare da kungiyar Penn FC ta Soccer League a matsayin aro daga kungiya kwallon kafa ta Inter Allies . [1]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-05-08. Retrieved 2021-03-08.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe