Harman van den Berg (an haife shi a ranar 21 ga watan Maris shekara ta 1918 – 6 Agusta 2006) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.

Harman van den Berg
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 21 ga Maris, 1918
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 6 ga Augusta, 2006
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Liverpool F.C.1937-1939193
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Manazarta gyara sashe

LFC History profile