Harin Bam a Gombe da Bauchi, 2014
Harin bam a Najeriya
A ranar 22 ga watan Disamban 2014, an kai hare-haren bama-bamai kan wasu fararen hula a wasu garuruwa biyu na Arewacin Najeriya, inda suka kashe mutane 27 tare da jikkata wasu 60.
Iri | aukuwa |
---|---|
Bangare na | Rikicin Boko Haram |
Kwanan watan | 22 Disamba 2014 |
Wuri | Gombe, |
Adadin waɗanda suka rasu | 27 |
Adadin waɗanda suka samu raunuka | 60 |
Wuri
gyara sasheGombe
gyara sasheNa farko ya faru ne a wata tashar mota da ke garin Gombe a jihar Gombe a Najeriya. Ya kashe mutane 20.
Bauchi
gyara sasheBam na biyu ya fi karfi kuma ya faru ne a wata kasuwa da ke Bauchi a jihar Bauchi.[1][2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Bombs in north Nigeria bus station, market kill 27". Reuters. December 22, 2014. Retrieved December 22, 2014.
- ↑ "Dozens killed in Nigeria bomb blasts". www.aljazeera.com (in Turanci). Retrieved 2022-04-17.