Halima Hassan Tukur

'yar siyasan Najeriya

Halima Hassan Tukur 'yar siyasar Najeriya ce kuma, tsohuwar 'yar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Yauri/Sanga/Ngaski a jihar Kebbi ta jam'iyyar PDP daga shekarun 2007 zuwa 2011. [1] [2] [3]

Halima Hassan Tukur
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011
District: Ngaski/Shanga/Yauri
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kebbi
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Aikin siyasa

gyara sashe

An zaɓi Halima Tukur a matsayin 'yar majalisar wakilai ta tarayya a shekarar 2007 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar PDP a matakin ƙasa. Ta karɓi ragamar mulki daga hannun Hon. Garba Uba Umar da shi Garba. [2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Former Reps Member, Halima Tukur Urges Women To Be Resilient, Focused – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-27.
  2. 2.0 2.1 "Public offices held by Halima Hassan Tukur in Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2023-02-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  3. "Be Resilient, Focused, Ex-Lawmaker Urges Women – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). 2021-09-09. Retrieved 2024-06-22.